| Filtype | APK |
|---|---|
| Version | 1.0 |
| Forlægger | ABUBAKAR SADIK SALIHU |
| Udgivelses dato | 29. apr. 2020 |
| Dato tilføjet | 29. apr. 2020 |
| Os krav | Android |
| Krav | Requires Android 2.2 and up |
| Samlet antal downloads | 0 |
| Pris | Free |
Beskrivelse
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da Azumi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, han dominer mafaninwar wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da a gudanar da wathai zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan opdatere en yanzu og ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.